Posts
NABIL SHINKAFI ALKHHARII NE A CIKIN AL'UMMAH ;Allaah ya Azirta Al'ummah a jihar zamfara Sokoto da wani Matashi Wanda Yasha Ban-ban da Sauran Matasa, . Kuzo kuji waye shi. 1-Matashi ne Wanda yake Bada Abinsa. .(لله الى لله) A Cikin Al'ummah. .2-Matashi ne Wanda Bayada Alaqa da Gwamnati Saidai Yana Ayyukan da ko Gwamnati Batayi a Cikin jihar zamfara.. 3-Matashi ne Mai Kishin Al'ummah Mai son Ganin Al'ummah Cikin kyakkyawan yanayi, Nabil Shinkafi Baya Bukatar Ganin Al'ummah a Cikin Matsala shiyyassa ko yaushe Babban gurinsa yayi duk yadda zaiyi Yabada Tallahi ga jama'a. .4-Matashi ne Mai tsoron Allaah Mai son jama'a Mai Aiki da Ihilasi Mai Hidimar jama'a Mai Amana Mai Magana Guda, Idan Yacce Eh. .to tabbas Eh. . ce Nabil Baya Magana Guda Biyu a Cikin Jama'a. .Ba Girman Mutum kesa a Kirashi Dattijo ba, Magana Guda da Cika Alkawali da Hidimar jama'a Shiyyassa jama'a kowa ya Yarda da Nabil Dattijo ne a Cikin Jama'a. .Yanada Kirki Yana son jama'a, Muna kira ga Gwamnatin jihar zamfara da ta Kalli Matasa Masu Kishi Abasu damar Maye gurbin su da Mutanen da Basu Amfanin jama'a domin Cigaban jihar zamfara da Al'ummah. .Muna Addu'a Allaah yakara Budema kofofin Arziki yasa Agama lafiyya Allaah yakara daukaka darajjarka yha Hayyu yha Qayyum 🤝 -Nama'aikin Allaah. .Sokoto State Nigeria. .
- Get link
- X
- Other Apps
Police officer from Sokoto command, Ungorogo DPO pregnant a 16 year old girl.
- Get link
- X
- Other Apps
BREAKING NEWS:- President Tinubu Approves The Return Of A Delegation Of Islamic Leaders To Niger Republic For Another Round Of Dialogue With The Military Junta.
- Get link
- X
- Other Apps
BREAKING NEWS:- Kano State Executive Council Approves The Release Of N700m For The Payment Of School Fees For 7,000 Indigenes Of The State Studying At Bayero University Kano.
- Get link
- X
- Other Apps
BREAKING: Court of Appeal Dismisses Abba Kabir Yusuf Interlocutory Appeal.
- Get link
- X
- Other Apps
Kotun ɗaukaka ƙara (Court of Appeal) ta kori ɗaukaka ƙarar da Abba Gida-Gida yayi na wannan ƙwararran lauya masanin lissafi da yazo ya ware ƙuri'u na gaskiya dana ƙarya, inda lissafin ya tabbatar da cewa sahihin gaskiyar lissafin ƙuri'un zaɓen 2023 mai girma Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya kayar da Abba Gida-Gida da ƙuri'u dubu 36. Kuma haka zai tabbata da tsarkin mulkin Allah a kotun saurarar korafe korafen zaɓe, da ake ciki In-shaa Allahu. Sheikh Abbakar S-Tudu C.E.O Jaridar Daular usmaniyya 08039210141
Daga Cmrd Abba Sani Pantami ya rubuta:-Yanzu nike samun labarin cewa yau an yiwa mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ihun yunwa-yunwa a jihar Kano.
- Get link
- X
- Other Apps
Yanzu nike samun labarin cewa yau an yiwa mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ihun yunwa-yunwa a jihar Kano. A yau jumma'a Kashim Shettima yaje jihar Kano wurin daurin Auran dan Sanata Barau da 'yar gidan Aliyu Madaki, ance Kashim yana dagawa mutane hannu domin gaisuwa, Mutane suna bude baki da karfi suna cewa yunwa-yunwa. Tun a yau, ya kamata Gwamnatin Tarayya ta kare gane cewa al-ummar Najeriya suna cikin mayuwancin halin da basu taba shiga irin shi ba. Allah ya kyauta. 🔹SHEIKH ABBAKAR S TUDU ✍️ Comr Abba Sani Pantami