Popular posts from this blog
Wannan shine Mr Jonathan Lee Mutumin Da Yafi Kowa Kai Kara a Duniya.
Wannan shine Mr Jonathan Lee Mutumin Da Yafi Kowa Kai Kara a Duniya Jonathan har mahaifiyarsa ya shigar da kara a Kotu, inda ya fada ma kotu cewa mahaifiyar ta sa bata bashi kulawa yadda ya kamata ba, akarshe dai Mr Jonathan ya samu nasara akan mahaifiyarsa inda ta biyashi $20, 000. Bayan wannan nasara ce Mr.Jonathan ya shigar da amininsa, da makocinsa, da wasu daga cikin yan uwansa, da budurwarsa, da yan sanda, sannan ya shigar da karar wani alkali, da wani company karshe har tsohon shugaban Amuruka George Bush ya shigar kara kuma duk ya sami nasara, a takaice dai ya shigar da kara sau 2600. Daga baya aka sanya sunan Mr. Jonathan Lee a matsayin wanda yafi kowa shigar da kara a littafin tarihin nan na World Guinness Book Record, ganin sunansa acikin wannan tarihi Mr.Jonathan ya shigar da karar Guinness Book of Record gaban kotu bisa rubuta rayuwarsa acikin littafin ba tare da amincewarsa ba, kuma ya samu nasara da kudi ha...
BREAKING: Court of Appeal Dismisses Abba Kabir Yusuf Interlocutory Appeal.
Kotun ɗaukaka ƙara (Court of Appeal) ta kori ɗaukaka ƙarar da Abba Gida-Gida yayi na wannan ƙwararran lauya masanin lissafi da yazo ya ware ƙuri'u na gaskiya dana ƙarya, inda lissafin ya tabbatar da cewa sahihin gaskiyar lissafin ƙuri'un zaɓen 2023 mai girma Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya kayar da Abba Gida-Gida da ƙuri'u dubu 36. Kuma haka zai tabbata da tsarkin mulkin Allah a kotun saurarar korafe korafen zaɓe, da ake ciki In-shaa Allahu. Sheikh Abbakar S-Tudu C.E.O Jaridar Daular usmaniyya 08039210141
Comments
Post a Comment