BREAKING: Court of Appeal Dismisses Abba Kabir Yusuf Interlocutory Appeal.
Kotun ɗaukaka ƙara (Court of Appeal) ta kori ɗaukaka ƙarar da Abba Gida-Gida yayi na wannan ƙwararran lauya masanin lissafi da yazo ya ware ƙuri'u na gaskiya dana ƙarya, inda lissafin ya tabbatar da cewa sahihin gaskiyar lissafin ƙuri'un zaɓen 2023 mai girma Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya kayar da Abba Gida-Gida da ƙuri'u dubu 36.
Kuma haka zai tabbata da tsarkin mulkin Allah a kotun saurarar korafe korafen zaɓe, da ake ciki In-shaa Allahu.
Sheikh Abbakar S-Tudu
C.E.O Jaridar Daular usmaniyya
08039210141
Comments
Post a Comment