Skip to main content
NABIL SHINKAFI ALKHHARII NE A CIKIN AL'UMMAH ;Allaah ya Azirta Al'ummah a jihar zamfara Sokoto da wani Matashi Wanda Yasha Ban-ban da Sauran Matasa, . Kuzo kuji waye shi. 1-Matashi ne Wanda yake Bada Abinsa. .(لله الى لله) A Cikin Al'ummah. .2-Matashi ne Wanda Bayada Alaqa da Gwamnati Saidai Yana Ayyukan da ko Gwamnati Batayi a Cikin jihar zamfara.. 3-Matashi ne Mai Kishin Al'ummah Mai son Ganin Al'ummah Cikin kyakkyawan yanayi, Nabil Shinkafi Baya Bukatar Ganin Al'ummah a Cikin Matsala shiyyassa ko yaushe Babban gurinsa yayi duk yadda zaiyi Yabada Tallahi ga jama'a. .4-Matashi ne Mai tsoron Allaah Mai son jama'a Mai Aiki da Ihilasi Mai Hidimar jama'a Mai Amana Mai Magana Guda, Idan Yacce Eh. .to tabbas Eh. . ce Nabil Baya Magana Guda Biyu a Cikin Jama'a. .Ba Girman Mutum kesa a Kirashi Dattijo ba, Magana Guda da Cika Alkawali da Hidimar jama'a Shiyyassa jama'a kowa ya Yarda da Nabil Dattijo ne a Cikin Jama'a. .Yanada Kirki Yana son jama'a, Muna kira ga Gwamnatin jihar zamfara da ta Kalli Matasa Masu Kishi Abasu damar Maye gurbin su da Mutanen da Basu Amfanin jama'a domin Cigaban jihar zamfara da Al'ummah. .Muna Addu'a Allaah yakara Budema kofofin Arziki yasa Agama lafiyya Allaah yakara daukaka darajjarka yha Hayyu yha Qayyum 🤝 -Nama'aikin Allaah. .Sokoto State Nigeria. .
Popular posts from this blog
Comments
Post a Comment