Posts

Daga Cmrd Abba Sani Pantami ya rubuta:-Yanzu nike samun labarin cewa yau an yiwa mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ihun yunwa-yunwa a jihar Kano.

Image
Yanzu nike samun labarin cewa yau an yiwa mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ihun yunwa-yunwa a jihar Kano.  A yau jumma'a Kashim Shettima yaje jihar Kano wurin daurin Auran dan Sanata Barau da 'yar gidan Aliyu Madaki, ance Kashim yana dagawa mutane hannu domin gaisuwa, Mutane suna bude baki da karfi suna cewa yunwa-yunwa.  Tun a yau, ya kamata Gwamnatin Tarayya ta kare gane cewa al-ummar Najeriya suna cikin mayuwancin halin da basu taba shiga irin shi ba. Allah ya kyauta. 🔹SHEIKH ABBAKAR S TUDU ✍️ Comr Abba Sani Pantami

Zahida Barau Ta Rubuta A Shafinta Cewa:- Idan na auri Namiji mai so nayi kneel down na gaishe dashi every morning, then I will kneel and greet him.

Image
Idan na auri Namiji mai so nayi kneel down na gaishe dashi every morning, then I will kneel and greet him. Idan kasan halin mutum kaci maganin zama dashi. Idan akwai kyutatawa, da tausayi da so, kana yi min abunda nake so, I will do whatever it takes to make you happy too. Akwai mazan da su rawa suke sa matansu, kuma suna yi ana zaune lafiya kuma. Ni a gani na girman kai da mata ke daurawa kansu musamman matan arewa rashin wayewa ne da rashin sanin how to achieve your aim. Kin auri egocentric person mai son gaisuwar tsiya, gaishe da shi a wuce wurin. @Sheikh Abbakar S Tudu CEO Jaridar Daular usmaniyya

Wannan shine Mr Jonathan Lee Mutumin Da Yafi Kowa Kai Kara a Duniya.

Image
Wannan shine Mr Jonathan Lee Mutumin Da Yafi Kowa Kai Kara a Duniya Jonathan har mahaifiyarsa ya shigar da kara a Kotu,  inda ya fada ma kotu cewa mahaifiyar ta sa bata bashi kulawa yadda ya kamata ba,  akarshe dai Mr Jonathan ya samu nasara akan mahaifiyarsa inda ta biyashi $20, 000. Bayan wannan nasara ce Mr.Jonathan ya shigar da amininsa, da makocinsa, da wasu daga cikin yan uwansa,  da budurwarsa,  da yan sanda,  sannan ya shigar da karar wani alkali,  da wani company karshe har tsohon shugaban Amuruka George Bush ya shigar kara kuma duk ya sami nasara,  a takaice dai ya shigar da kara sau 2600. Daga baya aka sanya sunan Mr. Jonathan Lee a matsayin wanda yafi kowa shigar da kara a littafin tarihin nan na World Guinness Book Record,  ganin sunansa acikin wannan tarihi Mr.Jonathan ya shigar da karar Guinness Book of Record gaban kotu bisa rubuta rayuwarsa acikin littafin ba tare da amincewarsa ba,  kuma ya samu nasara da kudi ha...

MINISTAR TAIMAKON AGAJI DA GAGGAWA GA MABUKATA A LOKACIN BUKATA.

Image
Sheikh Abbakar S-Tudu