Zahida Barau Ta Rubuta A Shafinta Cewa:- Idan na auri Namiji mai so nayi kneel down na gaishe dashi every morning, then I will kneel and greet him.

Idan na auri Namiji mai so nayi kneel down na gaishe dashi every morning, then I will kneel and greet him.

Idan kasan halin mutum kaci maganin zama dashi.

Idan akwai kyutatawa, da tausayi da so, kana yi min abunda nake so, I will do whatever it takes to make you happy too.

Akwai mazan da su rawa suke sa matansu, kuma suna yi ana zaune lafiya kuma.

Ni a gani na girman kai da mata ke daurawa kansu musamman matan arewa rashin wayewa ne da rashin sanin how to achieve your aim.

Kin auri egocentric person mai son gaisuwar tsiya, gaishe da shi a wuce wurin.

@Sheikh Abbakar S Tudu CEO Jaridar Daular usmaniyya

Comments

Popular posts from this blog

Wannan shine Mr Jonathan Lee Mutumin Da Yafi Kowa Kai Kara a Duniya.

BREAKING: Court of Appeal Dismisses Abba Kabir Yusuf Interlocutory Appeal.