Daga Cmrd Abba Sani Pantami ya rubuta:-Yanzu nike samun labarin cewa yau an yiwa mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ihun yunwa-yunwa a jihar Kano.
Yanzu nike samun labarin cewa yau an yiwa mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ihun yunwa-yunwa a jihar Kano.
A yau jumma'a Kashim Shettima yaje jihar Kano wurin daurin Auran dan Sanata Barau da 'yar gidan Aliyu Madaki, ance Kashim yana dagawa mutane hannu domin gaisuwa, Mutane suna bude baki da karfi suna cewa yunwa-yunwa.
Tun a yau, ya kamata Gwamnatin Tarayya ta kare gane cewa al-ummar Najeriya suna cikin mayuwancin halin da basu taba shiga irin shi ba. Allah ya kyauta.
🔹SHEIKH ABBAKAR S TUDU
✍️ Comr Abba Sani Pantami
Comments
Post a Comment